Ashkenaz
An kuma san shi da: Ashchenaz
Ayoyin da suka ambaci Ashkenaz
’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat, da Togarma.
’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat da Togarma.
“Ku tā da tuta a ƙasa! Ku busa ƙahoni a cikin ƙasashe! Ku shirya ƙasashe don yaƙi da ita, ku kira waɗannan mulkokin gāba da ita. Ararat, Minni, da Ashkenaz. A naɗa shugaba gāba da ita; ku shirya dawakai kamar fāra.