Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gomer

4 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Yafet maza su ne, Gomer, Magog, Madai da Yaban, Tubal, Meshek, da kuma Tiras.

  2. ’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat, da Togarma.

  3. ’Ya’yan Yafet maza su ne, Gomer, Magog, Madai, Yaban, Tubal, Meshek da Tiras.

  4. ’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat da Togarma.