Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gomer: 1. Son of Japheth

4 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 1. Son of Japheth

  1. ’Ya’yan Yafet maza su ne, Gomer, Magog, Madai da Yaban, Tubal, Meshek, da kuma Tiras.

  2. ’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat, da Togarma.

  3. ’Ya’yan Yafet maza su ne, Gomer, Magog, Madai, Yaban, Tubal, Meshek da Tiras.

  4. ’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat da Togarma.