Skip to content

Gomer

5 ayoyi · 10 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Gomer

  1. ’Ya’yan Yafet maza su ne, Gomer, Magog, Madai da Yaban, Tubal, Meshek, da kuma Tiras.

  2. ’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat, da Togarma.

  3. ’Ya’yan Yafet maza su ne, Gomer, Magog, Madai, Yaban, Tubal, Meshek da Tiras.

  4. ’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat da Togarma.

  5. haka ma Gomer da dukan sojojinsa, da Bet Togarma daga can arewa tare da dukan sojojinsa, al’ummai masu yawa tare da kai.