Beth-togarmah
An kuma san shi da: Togarmah
40.0600, 45.0300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Beth-togarmah
“ ‘Mutanen Bet Togarma sun sayi kayan cinikinki da dawakai, dawakan yaƙi da alfadarai.
haka ma Gomer da dukan sojojinsa, da Bet Togarma daga can arewa tare da dukan sojojinsa, al’ummai masu yawa tare da kai.