Beth-shittah
32.5500, 35.4300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Beth-shittah
Sa’ad da aka busa ƙahonin nan ɗari uku sai Ubangiji ya sa Midiyawa suka yi ta saran juna. Mayaƙan suka gudu zuwa Bet-Shitta wajen Zerera har zuwa yankin Abel-Mehola kusa da Tabbat.