Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trumpet: The war-horse acquainted with the sound of
Ayoyi game da The war-horse acquainted with the sound of
Yana kartar ƙasa da ƙarfi; ba ya iya tsayawa tsab sa’ad da ya ji busar ƙaho.
Da jin ƙarar ƙaho sai ya ce, ‘Yauwa!’ Ya ji ƙanshin yaƙi daga nesa, da ihun shugabannin yaƙi.