Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trumpet: Used on the great day of atonement
Ayoyi game da Used on the great day of atonement
Kuma a wannan rana zai busa ƙaho mai kāra sosai. Waɗanda suke mutuwa a Assuriya da kuma waɗanda aka kai zaman bauta a Masar za su zo su kuma yi wa Ubangiji sujada a dutse mai tsarki a Urushalima.