Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trumpet: Falling of the walls of Jericho
Ayoyi game da Falling of the walls of Jericho
Da aka busa ƙahoni, sojoji suka yi ihu, da jin ƙarar ƙahoni, mutane suka kuma yi ihu, sai katangar ta rushe; dukan mutanen kuwa suka shiga birnin kai tsaye, suka yi nasara a kanta.