Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trumpet: The feast of trumpets celebrated by blowing of

2 ayoyi · 46 fannoni

Ayoyi game da The feast of trumpets celebrated by blowing of

  1. “Faɗa wa Isra’ilawa cewa, ‘A ranar farko ga wata na bakwai, za tă zama ranar hutu, rana ce ta tuni da yin taro mai tsarki na sujada da za a fara busar ƙaho.

  2. “ ‘A rana ta farko ga wata na bakwai, a yi tsattsarkan taro, kada kuma a yi aikin da aka saba na kullum. Rana ce don busa ƙahoni.