Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trumpet: Solomon made a great many, for the service of the temple
Ayoyi game da Solomon made a great many, for the service of the temple
Dukan Lawiyawa waɗanda suke mawaƙa, Asaf, Heman, Yedutun da ’ya’yansu maza da dangoginsu, suka tsaya a gefen gabas na bagaden, saye da lilin mai kyau suna kuma kaɗa ganguna, garayu da molaye. Tare da su akwai firistoci 120 masu busan ƙahoni.