Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: Temple of God
Ayoyi game da Temple of God
Ashe, ba ku sani ba cewa ku kanku haikalin Allah ne, Ruhun Allah kuma yana zaune a cikinku?
Duk wanda ya ɓata haikalin Allah, Allah zai ɓata shi, don haikalin Allah mai tsarki ne, ku ne kuwa haikalin nan.