Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: Branch of God's planting
Ayoyi game da Branch of God's planting
Sa’an nan dukan mutanenki za su zama masu adalci za su kuma mallaki ƙasar har abada. Su ne reshen da na shuka, aikin hannuwana, don nuna darajata.