Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: Holy mountain
Ayoyi game da Holy mountain
Ga abin da Ubangiji ya ce, “Zan koma Sihiyona in zauna a Urushalima. Sa’an nan za a kira Urushalima Birnin Gaskiya, a kuma kira dutsen Ubangiji Maɗaukaki Dutse Mai Tsarki.”