Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: God's heritage

2 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da God's heritage

  1. zan tattara dukan al’ummai in kuma kawo su Kwarin Yehoshafat Can zan yi musu shari’a game da gādona, mutanena Isra’ila, gama sun warwatsar da mutanena a cikin al’ummai sun kuma raba ƙasata.

  2. ban da nuna iko a kan waɗanda aka danƙa muku amana, sai dai ku zama gurbi ga garken.