Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: Church of God
Ayoyi game da Church of God
Ku lura da kanku da dukan garken da Ruhu Mai Tsarki ya sa ku ku zama masu kula da shi. Ku zama masu kiwon ikkilisiyar Allah, wadda ya saya da jininsa.