Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: Fold of Christ
Ayoyi game da Fold of Christ
Ina da waɗansu tumaki da ba na wannan garken ba ne. Dole ne in kawo su su ma. Za su saurari muryata, za su kasance garke guda ɗaya, makiyayi guda kuma.