Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: House of God
Ayoyi game da House of God
in na yi jinkiri, za ka san yadda ya kamata mutane su tafiyar da halayensu a cikin jama’ar Allah, wadda take ikkilisiyar Allah rayayye, ginshiƙi da kuma tushen gaskiya.
da yake kuma muna da babban firist mai mulkin gidan Allah,