Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: Spiritual house
Ayoyi game da Spiritual house
ku ma, a matsayinku na duwatsu masu rai, ana gina ku ga zama gidan ruhaniya don ku zama tsattsarkar ƙungiyar firistoci, kuna miƙa hadayun ruhaniya, abin karɓa ga Allah ta wurin Yesu Kiristi.