Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: Church of the Living God
Ayoyi game da Church of the Living God
in na yi jinkiri, za ka san yadda ya kamata mutane su tafiyar da halayensu a cikin jama’ar Allah, wadda take ikkilisiyar Allah rayayye, ginshiƙi da kuma tushen gaskiya.