Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Church: Heavenly of Jerusalem
Ayoyi game da Heavenly of Jerusalem
Amma Urushalimar da take sama ’yantacciya ce, ita ce kuma mahaifiyarmu.
Sai dai kun zo ne ga Dutsen Sihiyona, ga Urushalima ta sama, birnin Allah mai rai. Kun zo ga dubu dubban mala’ikun da suke cikin taron farin ciki,