Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thanksgiving: For the goodness and mercy of God

5 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da For the goodness and mercy of God

  1. Yabi Ubangiji. Yi godiya ga Ubangiji, gama nagari ne shi; ƙaunarsa madawwamiya ce har abada.

  2. Ku yi godiya ga Ubangiji, gama nagari ne shi; ƙaunarsa madawwamiya ce har abada.

  3. Ku yi godiya ga Ubangiji, gama nagari ne shi. Ƙaunarsa madawwamiya ce.

  4. Ku yi godiya ga Allahn alloli. Ƙaunarsa madawwamiya ce.

  5. Ku yi godiya ga Ubangijin iyayengiji. Ƙaunarsa madawwamiya ce.