Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thanksgiving: Always
Ayoyi game da Always
ban fasa yin godiya saboda ku ba, ina tuna da ku cikin addu’o’ina.
Kullum ku dinga yin amfani da sunan Ubangijinmu Yesu Kiristi, kuna gode wa Allah Uba a kome.
Kullum muna gode wa Allah dominku duka, muna ambatonku cikin addu’o’inmu.