Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thanksgiving: David
Ayoyi game da David
Wadata da girma daga gare ka suke; kai ne mai mulkin dukan abubuwa. A hannuwanka ne ƙarfi da iko suke don ka ɗaukaka da kuma ba da ƙarfi ga duka.