Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thanksgiving: Resolved to offer
Ayoyi game da Resolved to offer
Saboda haka zan yabe ka a cikin al’ummai, ya Ubangiji; zan rera yabai ga sunanka.
don zuciyata za tă iya rera gare ka ba kuwa za tă yi shiru ba. Ya Ubangiji Allahna, zan yi maka godiya har abada.