Tsallake zuwa abun ciki

Bakbukiah

3 ayoyi

Nemi "Bakbukiah"

Ayoyin da suka ambaci Bakbukiah

  1. Sai kuma Mattaniya ɗan Mika, ɗan Zabdi, ɗan Asaf, shugaban da yake bi da hidimar godiya da kuma addu’a. Sai Bakbukiya, na biyu a cikin ’yan’uwansa; da Abda ɗan Shammuwa, ɗan Galal, ɗan Yedutun.

  2. Bakbukiya da Unni, ’yan’uwansu sun tsaya ɗaura da su a hidimomi.

  3. Mattaniya, Bakbukiya, Obadiya, Meshullam, Talmon da Akkub su ne matsaran ƙofofi waɗanda suka yi tsaron ɗaukan ajiya a ƙofofi.