Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thanksgiving: Of hypocrites, full of boasting
Ayoyi game da Of hypocrites, full of boasting
Sai Bafarisiyen ya tashi tsaye, ya yi addu’a game da kansa yana cewa, ‘Allah, na gode maka, saboda ni ba kamar sauran mutane ba ne, wato, mafasa, masu aikata mugunta, masu zina, ko kuma kamar mai karɓar harajin nan.