Three Taverns
An kuma san shi da: taverns
41.5900, 12.8200 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Three Taverns
’Yan’uwan da suke can sun sami labari cewa muna zuwa, sai suka tashi tun daga Kasuwar Affiyus da Masauƙi Uku don su tarye mu. Da ganin mutanen nan sai Bulus ya gode wa Allah ya kuma sami ƙarfafawa.