Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thanksgiving: For the triumph of the gospel
Ayoyi game da For the triumph of the gospel
Amma godiya ga Allah, wanda kullum yake bi da mu da nasara cikin Kiristi, kuma ta wurinmu, yana baza ƙanshin nan na sanin Kiristi a ko’ina.