Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thanksgiving: For love exhibited by others
Ayoyi game da For love exhibited by others
Dole kullum mu gode wa Allah saboda ku, ’yan’uwa, haka kuwa ya dace, domin bangaskiyarku tana girma gaba-gaba, ƙaunar da kowannenku yake yi wa juna kuwa tana ƙaruwa.