Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thanksgiving: Should be accompanied by intercession for others
Ayoyi game da Should be accompanied by intercession for others
Da farko dai, ina gargaɗe ku cewa a yi roƙe-roƙe, ana addu’o’i, ana yin addu’a a madadin waɗansu da kuma a yi godiya saboda kowane mutum
Na gode wa Allah wanda nake bauta wa, kamar yadda kakanni-kakannina suka yi da lamiri mai tsabta, yadda kullum dare da rana ina tuna da ku a cikin addu’o’ina.
Kullum nakan gode wa Allahna sa’ad da nake tuna da kai cikin addu’o’ina,