Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: The right of redemption resigned by a man's giving one of his shoes to the next of kin

2 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da The right of redemption resigned by a man's giving one of his shoes to the next of kin

  1. (To, a kwanakin can a Isra’ila, domin a tabbatar da fansa da kuma musayar da mallaka, mutum zai cire takalminsa ya ba wa ɗayan. Wannan ita ce hanyar tabbatar da al’amarin a hukumance a cikin Isra’ila.)

  2. Saboda haka dangin nan mai fansa ya ce wa Bowaz, “Saye shi wa kanka.” Sai ya cire takalminsa.