Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: Often made of badgers' skins
Ayoyi game da Often made of badgers' skins
Na rufe ki da rigar da aka yi wa ado na kuma sa miki takalman fata. Na sa miki riga ta lilin mai kyau na kuma rufe ki da riguna masu tsada.