Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: A man who refused to marry a deceased brother's wife disgraced by pulling off his shoes

2 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da A man who refused to marry a deceased brother's wife disgraced by pulling off his shoes

  1. sai gwauruwan nan, matar ɗan’uwansa tă haura wurinsa a gaban dattawa, tă tuɓe takalminsa guda, ta tofa masa miyau a fuska, tă ce, “Haka za a yi ga mutumin da zai ƙi kafa gidan ɗan’uwansa.”

  2. Za a kira zuriyarsa a Isra’ila Iyalin da aka tuɓe masa takalmi.