Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: Put on, before beginning a journey
Ayoyi game da Put on, before beginning a journey
Ga yadda za ku ci shi, ku yi ɗamara, takalma kuwa a ƙafafunku, kuna riƙe da sandunan tafiya a hannunku. Ku ci shi da gaggawa; Bikin Ƙetarewa ne na Ubangiji.