Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: (Having blood on,) of being engaged in war and slaughter

1 aya · 23 fannoni

Ayoyi game da (Having blood on,) of being engaged in war and slaughter

  1. “Yanzu fa, kai kanka ka san abin da Yowab ɗan Zeruhiya ya yi mini. Abin da ya yi wa shugabanni biyun nan na mayaƙan Isra’ila, wato, Abner ɗan Ner, da Amasa ɗan Yeter. Ya kashe su, ya kuma zub da jininsu a lokacin salama sai ka ce a fage yaƙi, da wannan jini ya yi ɗamara a gindinsa, ya kuma sa takalma a ƙafafunsa.