Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: Put off, when they entered sacred places

2 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da Put off, when they entered sacred places

  1. Allah ya ce, “Kada ka zo kusa, tuɓe takalmanka, gama inda kake tsaye, wuri ne mai tsarki.”

  2. Shugaban rundunar sojojin Ubangiji ya amsa ya ce, “Ka cire takalmanka, gama wurin da kake tsaye, mai tsarki ne.” Sai Yoshuwa ya cire takalmansa.