Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: Bound round the feet with latchets or strings
Ayoyi game da Bound round the feet with latchets or strings
Shi ne mai zuwa bayana, wanda ko igiyar takalmansa ma ban isa in kunce ba.”
Sa’an nan mala’ikan ya ce masa, “Ka sa rigunarka da takalmanka.” Bitrus kuwa ya sa. Mala’ikan ya faɗa masa cewa, “Ka yafa mayafinka ka bi ni.”