Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: (Taken off,) of an ignominious and servile condition

2 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da (Taken off,) of an ignominious and servile condition

  1. Ɗauki dutsen niƙa ki niƙa gari; ki kware lulluɓinki. Ki ɗaga fatarinki ki bar ƙafafunki tsirara, ki kuma yi ta ratsa cikin rafuffuka.

  2. Kada ka yi gudu har ƙafafunka su zama ba takalma maƙogwaronka kuma ya bushe. Amma sai ka ce, ‘Ba amfani! Ina ƙaunar baƙin alloli kuma dole in bi su.’