Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoes: Worn out by a long journey

2 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da Worn out by a long journey

  1. Suka sa tsofaffin takalman da suka sha gyara, suka sa tsofaffin tufafi. Dukan abincinsu na tafiya ya bushe ya yi fumfuna.

  2. Waɗannan salkuna kuma da muka cika ruwan inabi, sababbi ne amma duba yadda suka yayyage. Tufafinmu da takalmanmu duk sun yayyage don doguwar tafiya.”