Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: Prosperity
Ayoyi game da Prosperity
Amma in za ka dubi Allah ka roƙi Maɗaukaki,
in kai mai tsarki ne, kuma mai adalci, ko yanzu ma zai taimake ka, yă mayar maka iyalinka da farin cikinka.
Zakoki za su iya rasa ƙarfi su kuma ji yunwa, amma waɗanda suke neman Ubangiji ba sa rasa abu mai kyau.