Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: Is never in vain
Ayoyi game da Is never in vain
Ban yi magana asirce ba, daga wani wuri a ƙasar duhu ba; ban faɗa wa zuriyar Yaƙub, ‘Ku neme ni a banza ba.’ Ni, Ubangiji maganar gaskiya nake yi; na furta abin da yake daidai.