Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: None, by nature, are found to be engaged in

4 ayoyi · 64 fannoni

Nemi "Seeking God"

Ayoyi game da None, by nature, are found to be engaged in

  1. Ubangiji ya duba daga sama a kan ’yan adam don yă ga ko akwai wani da ya gane, wani wanda yake neman Allah.

  2. Rai ya fi abinci, jiki kuma ya fi tufafi.

  3. Gama duniya da ba tă san Allah ba, tana faman neman dukan waɗannan abubuwa, Ubanku na sama kuwa, ya san kuna bukatarsu.

  4. babu wani mai fahimta, babu wani mai neman Allah.