Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: His being found

4 ayoyi · 64 fannoni

Ayoyi game da His being found

  1. Amma daga can in kuka nemi Ubangiji Allahnku, da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku, za ku same shi.

  2. “Kai kuma ɗana Solomon, ka san Allah na mahaifinka, ka kuma yi masa hidima da dukan zuciya da kuma yardar rai, gama Ubangiji yana binciken zuciya, yana kuma gane dukan aniyar tunani. In ka neme shi, za ka same shi; amma in ka yashe shi, zai ƙi ka har abada.

  3. Ina ƙaunar waɗanda suke ƙaunata, kuma waɗanda suke nemana sukan same ni.

  4. Za ku neme ni ku kuwa same ni sa’ad da kuka neme ni da dukan zuciyarku.