Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: Afflictions designed to lead to
Ayoyi game da Afflictions designed to lead to
Saboda haka ya sa kwanakinsu suka ƙare a banza shekarunsu kuma cikin masifa.
A duk sa’ad da Allah ya kashe su, sai su neme shi; sukan juyo a natse gare shi.
Sa’an nan zan koma wurina sai sun yarda da laifinsu. Za su kuma nemi fuskata; cikin azabansu za su nace da nemana.”