Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: By prayer
Ayoyi game da By prayer
Amma in za ka dubi Allah ka roƙi Maɗaukaki,
Sai na juya wurin Ubangiji Allah na roƙe shi ta wurin addu’a da koke-koke, cikin azumi, ina saye da tsummoki, na kuma zauna a cikin toka.