Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: Are gone out of the way of
Ayoyi game da Are gone out of the way of
Ubangiji ya duba daga sama a kan ’yan adam don yă ga ko akwai wani da ya gane, wani wanda yake neman Allah.
Duka sun kauce, duka gaba ɗaya sun zama lalatattu; babu ɗaya wanda yake yin abu mai kyau, ba ko ɗaya.
babu wani mai fahimta, babu wani mai neman Allah.
Duk sun kauce gaba ɗaya, sun zama marasa amfani; babu wani mai aikata nagarta, babu ko ɗaya.”