Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: The city which God has prepared

3 ayoyi · 64 fannoni

Ayoyi game da The city which God has prepared

  1. Gama yana zuba ido ga birnin nan mai tushe, wanda mai zānen gininsa da kuma mai gininsa Allah ne.

  2. A maimako, suna marmarin wata ƙasa mafi kyau, ta sama. Saboda haka Allah ba ya kunya a kira shi Allahnsu, domin ya riga ya shirya musu birni.

  3. Gama a nan ba mu da dawwammamen birni, sai dai muna zuba ido a kan birnin nan mai zuwa.