Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: Life
Ayoyi game da Life
Matalauta za su gani su kuma yi murna, ku da kuke neman Allah, bari zukatanku su rayu!
Ga abin da Ubangiji ya ce wa gidan Isra’ila. “Ku neme ni ku rayu;
Ku nemi Ubangiji ku kuma rayu, ko kuwa zai ratsa yă share gidan Yusuf kamar wuta; zai cinye Betel kuwa ba zai sami wanda zai kashe ta ba.