Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seeking God: Set their hearts to
Ayoyi game da Set their hearts to
Waɗanda suke daga kowane kabilar Isra’ila waɗanda suka sa zuciya a kan neman Ubangiji, Allah na Isra’ila, suka bi Lawiyawa zuwa Urushalima don su miƙa hadayu ga Ubangiji Allah na kakanninsu.